BBC ta gano yadda mamallakin katafaren cocin nan na Najeriya Synagoge, TB Joshua, wanda aka zarga da aikata fyade kan mabiyansa, ya garkame ƴarsa a ɗaki, ya azabtar da ita na tsawon shekaru ...